Taɓa Ka Lashe | Podcast | DW | 11.09.2009
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Podcast

Taɓa Ka Lashe

Shiri ne na al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi daban-daban a duniya baki ɗaya.

“Taɓa Ka Lashe” shiri ne na al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi daban-daban a duniya baki ɗaya.

Muna gabatar muku da shirye-shirye masu ƙayatarwa da suka shafi al´adu da zamantakewa tsakanin al´ummomi da mabiya addinai daban-daban da nufin kyautata tsarin zamantakewa da fahimtar juna ta hanyar tuntuɓar juna da shawarwari tsakani ba tare da nuna fifiko akan wani ba.

Idan kana/kina sha´awar wannan shiri sai a shiga wannan magamar WWW domin samun Podcast a kullum.

Karin shafuna a WWW