1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaNajeriya

Amsoshin Takardunku

Suleiman Babayo AMA
October 30, 2023

Cikakken tarihin Sheikh Ibrahim Yakubu El Zakzaky

https://p.dw.com/p/4YCof
Magoya bayan Sheikh Ibrahim Yakubu El Zakzaky dauke da hotunansa a lokacin da ake tsare da shi
Magoya bayan Sheikh Ibrahim Yakubu El Zakzaky dauke da hotunansa a lokacin da ake tsare da shiHoto: picture alliance/AP Photo/M. Giginyu

Shirin ya amsa tambayoyin masu sauraro da ke son samun cikakken tarihin daya daga cikin fitattun malaman Najeriya Sheikh Ibrahim Yakubu El Zakzaky, jagoran kungiyar Islamic movement a Najeriya.